Ministan ilimin Najeriya, Farfesa Tahir Mamman ya bayyana cewa babu yaron da za a sake bari ya zauna jarrabawar kammala sakandire ba tare da cika shekaru 18 da haihuwa ba. Farfesan wanda ya ...