A daren ranar Lahadi ne wasu ƴanbindiga suka shiga garin Chikakore da ke yankin Kubwa a ƙaramar hukumar Bwari ta Abuja, inda suka yi awon gaba da mutum huɗu ƴan gida ɗaya da suka haɗa da mai ...